Copper T

Lydia copper T da Lydia safe load wasu irin Lydia ne da sukafi dacewa da matan da suka gama samun iya yaran dasuke so Haifa ko kuma wadanda suke son su baiwa yaransu tazara haihuwa sosai. Suna taimakawa wajen bada tazarar haihuwa har na tsawon shekaru 10.

Lydia safe load na zuwa da wata yan na’ura dake saukaka sanyata a cikin minti 3 -5 idan a kwatanta ta da Lydia copper T wacce take daukan tsawon minti10.(wannan wani inganci ne da sukafi Lydia Copper T)

This entry was posted on Friday, November 24th, 2017 at 1:14 am and is filed under . You can follow any responses to this entry through the RSS 2.0 feed. Both comments and pings are currently closed.

Comments are closed.

To know more about other pregnancy prevention methods, visit www.honeyandbanana.com