Eloira

Koma bayan sauran IUD , Eloira IUD na dauke da kwayoyin da suke ta’ammali da jiki ta yadda take sakinsu a kullum a cikin jiki. Wannan wata irin samfurin IUD ce wacce wasu mata ke so don ta rage radadin da ake ji a wajen zuban jinin al’ada. Kuma bugu da kari tana rage yawan zuban jini a yayin al’adar ya’ mace.tana taimakawa mata masu cutan kumburin mahaifa, cutan ciwon suga, ciwon daji ko mata masu kiba.
Learn more

This entry was posted on Friday, November 24th, 2017 at 12:29 am and is filed under . You can follow any responses to this entry through the RSS 2.0 feed. Both comments and pings are currently closed.

Comments are closed.

To know more about other pregnancy prevention methods, visit www.honeyandbanana.com