Sleek

Lydia sleek tana dacewa da matar da bata taba haihuwa ba ko kuma ma’aikaciya. An yita ne ta yanda zata zauna a cikin mahaifan da bata taba daukan ciki ba. Tana bada tazarar haihuwa har na tsawon shekaru 5.

Ita wannan IUD din yar karama ce kuma ana samunta a nan gida najeria kuma ma za a iya amfani da ita wajen kare cutar Aserman syndrome (wani rauni ne da ake samu bayan zubar da ciki a cikin mahaifa)

This entry was posted on Friday, November 24th, 2017 at 1:06 am and is filed under . You can follow any responses to this entry through the RSS 2.0 feed. Both comments and pings are currently closed.

Comments are closed.

To know more about other pregnancy prevention methods, visit www.honeyandbanana.com